Ansake Bude Shafin neman Rancen kudi wanda babu Kudin Ruwa acikinsa, zaku iya nema daga Naira Dubu dari biyar N500,000 Zuwa Milyan Uku N3,000,000.
Monday, July 25, 2022
1 Comment
Ansake Bude Shafin neman Rancen kudi wanda babu Kudin Ruwa acikinsa, zaku iya nema daga Naira Dubu dari biyar N500,000 Zuwa Milyan Uku N3,000,000.
Bankin Microfinance Nirsal ya sake buɗe shafin yanar gizo domin neman rancen mara ruwa non Interest COVID-19 Targeted Credit Facility da AGSMEIS Wanda aka fi sani da NIB COVID-19/AGSMEIS,
Duba cikakken bayani da yadda zaku cike wannan Rancen
https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcf
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya
Yes
ReplyDelete