Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Ƙungiyar Raya Yankin Arewa Maso Gabas Na Nigeria NEDC
Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Ƙungiyar Raya Yankin Arewa Maso Gabas Na Nigeria NEDC
Ƙungiyar raya yankin Arewa maso gabas ta Nigeria wato North east wanda take kunshe da jahohi shida wadda suka hada da
Gombe
Bauchi
Maiduguri
Yobe
Adamawa
Taraba
Zata bada tallafin karatu ka masu karamin karfi wato talakawa da suke wannan yankin domin tallafawa rayuwarsu da kuma rage marassa ilimi a wannan yanki
Yadda zaka cika shine ka shiga https://apply.nedceef.gov.ng/applicant/signup idan ka shiga zaka cike form din kasa
Sunanka na
Sunan kaka koh inkiya
Sai sunan Baba
Sai email address dinka email din dole yazama mai amfani saboda verification da zakayi kafun ka samu daman cigaba da registration
Sai kasa password kasake saka irinsa a kasa saikai submit
Daga nan saikaje kayi verification na email dinka ta hanya dubah inbox naka domin dubah saƙon su saika bi link din da akasama a wurin
Idan kayi verification yayi saikazo ka cigaba da cike form din ka harka gama
Allah ya bada sa a
0 Response to "Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Ƙungiyar Raya Yankin Arewa Maso Gabas Na Nigeria NEDC"
Post a Comment