SANARWA: Muna Sanar da Ma’abota Kallon Wannan Shiri na #LABARINA series cewa In sha Allah Zamu cigaba da daukar Season 5&6 - Darakta Aminu Saira
Saturday, June 4, 2022
1 Comment
SANARWA: Muna Sanar da Ma’abota Kallon Wannan Shiri na #LABARINA series cewa In sha Allah Zamu cigaba da daukar Season 5&6 - Darakta Aminu Saira
SANARWA! SANARWA!
ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAH 🙏Muna Sanar da Ma’abota Kallon Wannan Shiri na #LABARINA series cewa In sha Allah Zamu cigaba da daukar Season 5&6 . Muna kuma Sa ran Fara Haska muku shi a wata mai kamawa (JULY 2022) in sha Allah. Muna baku hakurin akan dogon Jira da kukai, muna Godiya ga kyaunar ku Gare mu 🙏 Allah yabar Zumunci 🙌❤️🌎 @sairamoviestv #LABARINA 5&6
Mungaji dasa ranafa!
ReplyDelete