Masu Takardar Digiri Ko Malaman Makaranta Majalisar Jarabawar Afirka ta Yamma(WAEC) Ta Buɗe Shafin Makin Jarabawar Ɗalibai Mai Taken "Council's electronic marking innovation"
Masu Takardar Digiri Ko Malaman Makaranta Majalisar Jarabawar Afirka ta Yamma(WAEC) Ta Buɗe Shafin Makin Jarabawar Ɗalibai Mai Taken "Council's electronic marking innovation"
Majalisar Jarrabawar Afirka ta Yamma ta fito da sabon tsarin makin jarabawar ɗalibai mai taken"Council's electronic marking innovation" inda a yanzu haka ta bude shafin yanar gizo-gizo da malamai masu shawar yin makin jarabawar ɗalibai zasu shiga domin cike form su kasance daga cikin wadanda zasuyi makin jarabawar ɗalibai ta wannan shekara, kamar dai yadda kuka sani cewa shi dai wannan makin jarabawar ɗalibai na Majalisar Jarrabawar Afirka ta Yamma (WAEC) ba kyauta ake yinshiba to tabbas akwai alawus na makin mai yawa a wannan tsarin.
Muhimmiyar Sanarwa
Yakamata ku gabatar da takardun shaidarku don gani a ofishin WAEC mafi kusa da ku, domin sanin waje ko garin da zakuyi making din jarabawar.
Yadda Zaku Cike
Idai ka kammala karatunka na Digiri ko kai malamin makaranta ne to wannan damar takuce ku Latsa kasa domin cike wannan damar
https://examiners.waecnigeria.org/emarker
https://examiners.waecnigeria.org/emarker/Marker/Survey
0 Response to "Masu Takardar Digiri Ko Malaman Makaranta Majalisar Jarabawar Afirka ta Yamma(WAEC) Ta Buɗe Shafin Makin Jarabawar Ɗalibai Mai Taken "Council's electronic marking innovation" "
Post a Comment