Kai Tsaye: Anci Gaba Da Ruwan Alert Na Naira N30,000 Ga Masu Cin Gajiyar Shirin Tallafin Kuɗi Na NASSCO COVID-19 RRR Ayau
Tuesday, June 21, 2022
1 Comment
Kai Tsaye: Anci Gaba Da Ruwan Alert Na Naira N30,000 Ga Masu Cin Gajiyar Shirin Tallafin Kuɗi Na NASSCO COVID-19 RRR Ayau
Gwamnatin Tarayya ta ci gaba da biyan Naira 30,000 na Rajistar Response Response (RRR) NASSCO COVID-19 Cash Transfer ga wadanda suka ci gajiyar shirin.
Yawancin masu neman shirin a jiya sun tabbatar da cewa sun sami NASSCO COVID-19 RRR Alert na N30,000, kasancewar jimlar N5,000 na tsawon watanni 6.
DUBU TALATIN 30
Ayau ma gwamnati tarayya tana ci gaba da biyan masu cin gajiyar shirin RRR wanda mutane zasu amfana da samun naira dubu biyar har na tsawon wata shida, inda zaa hada dubu biyar din lokaci guda a biya mutum dubu talatin.
ALLAH yasa mudace baki daya
I like this group and I have to be a good idea for me know when you are doing good I like this one of my friend
ReplyDelete