Ga babbar dama ta ɗaukar ma'aikata a ɓangarori ma banbanta a ƙarƙashin ma'aikatar NERC
Friday, June 17, 2022
Comment
Ga babbar dama ta ɗaukar ma'aikata a ɓangarori ma banbanta a ƙarƙashin ma'aikatar NERC.
Kayi ƙoƙari kacika, babu wuya cikawar kuma bazai ɗauki lokaci ba, kada kayi ƙasa a gwiwa domin sai angoda akan dace.
Ana hasashen zasu ɗauki ma'aikata fiye da dubu goma, Qualification kuma ko wanne ɓangare ka karanta akwai sashen da ake buƙatar masu qualin ka, dan haka kowa yacika amma katabbar kacika komai daidai.
Ga link na zaɓar ɓangaren da kk so👇
https://careers.nerc.gov.ng/category#vacancies
Ga link na cikawa
Pls kuyi share.
0 Response to "Ga babbar dama ta ɗaukar ma'aikata a ɓangarori ma banbanta a ƙarƙashin ma'aikatar NERC"
Post a Comment