Daukar Ma'aikatan NPC 2022: Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023
Daukar Ma'aikatan NPC 2022: Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023
Ana Sanar da Matasan mu cwa duk mai bukata zai iya applying aikin a National population commission ga link din nan kasa, amma sai mai National Identification Number NIN.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023.
Hukumar sun fitar da sanar wan diban ma aikata wanda sukayi a shafinsu na Facebook amma wannan diban ma aikatan da za ayi bawai gama garin diban ma aikatabane domin kuma an kaiyade iya kacin inda za adiba
A kowanne yanki na Nigeria za a dauki state daya acikin state daya za adauki Local government daya
Wato ko wanne zone state daya acikin state din zaadau local government daya
Ga jerin sunayen inda za a dau ma aikatan.
- 1. Bayelsa(Brass),
- 2. Adamawa(Toungo),
- 3. Anambra(Idemili South),
- 4. Nasarawa(Karu),
- 5. Katsina(Daura),
- 6. Ogun(Imeko Afon)
https://recruitment.adhoctrial.nationalpopulation.gov.ng/nin
Abubuwanda Zaku Cike
Mu sani cewa kafin kammala cike wannan damar akwai steps kamar haka:-
- Personal Information
- Place Of Permanent Residence
- Contact Information
- Educational Information
- Work Experience
- Facial Capture
Employment Desired
Daga jarshe zakaga shafi da aka rubutawa Employment Desired, sai ka dauki daya daga cikinsu
- ENUMERATOR
- CENSUS TRAINERS/FACILITATORS
- SUPERVISOR
- DATA QUALITY ASSISTANTS/ COORDINATOR
Shafinda zaku cike
Ku latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa
https://recruitment.adhoctrial.nationalpopulation.gov.ng/nin
0 Response to "Daukar Ma'aikatan NPC 2022: Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta fara daukar ma’aikatan Adhoc domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2022/2023"
Post a Comment