Bankin Nirsal microfinance sun buɗe shafin bada rancen kuɗi ga manoma masu ƙaramin ƙarfi mai taken “Nirsal credits farmers and agribusiness loan 2022”
Thursday, June 9, 2022
Comment
Bankin Nirsal microfinance sun buɗe shafin bada rancen kuɗi ga manoma masu ƙaramin ƙarfi mai taken “Nirsal credits farmers and agribusiness loan 2022”
Zaku iya cike wa kafin su rufe portal ɗin.
Ga link na cikawa
https://nirsal.com/credit-risk-guarantee/
Domin ƙarin bayani zaku iya dubawa kai tsaye a portal ɗin.
Allah yabada nasara.
Pls kuyi share
0 Response to "Bankin Nirsal microfinance sun buɗe shafin bada rancen kuɗi ga manoma masu ƙaramin ƙarfi mai taken “Nirsal credits farmers and agribusiness loan 2022”"
Post a Comment