Abin Al'ajabi: Shin Mene ne Gaskiyar Wannan Bidiyon na Wata Mata da ta Koma Saniya
Thursday, June 9, 2022
Comment
Abin Al'ajabi: Shin Mene ne Gaskiyar Wannan Bidiyon na Wata Mata da ta Koma Saniya
Ajiya ne a wani shafi mai taken"Accra 100.5 FM" sun saka wani bidiyon mai tayarda hankali inda wata mata ke zaune ta koma saniya su kuma mutanen gari sun kewayeta suna mata sannu kalli bidiyon a kasa domin tan-tancewa
Me zakuce dan gane da wannan bidiyon shin dirama ce ko gaskiya ce
0 Response to "Abin Al'ajabi: Shin Mene ne Gaskiyar Wannan Bidiyon na Wata Mata da ta Koma Saniya"
Post a Comment