Tun satin daya gabata ma’aikatar Matasa da Cigaban Wasanni ta tarayya ta fara sabon zagaye raba kudaden asusun saka jarin matasan Najeriya (NYIF) ga wadanda suka cancanta
Thursday, May 26, 2022
1 Comment
Tun satin daya gabata ma’aikatar Matasa da Cigaban Wasanni ta tarayya ta fara sabon zagaye raba kudaden asusun saka jarin matasan Najeriya (NYIF) ga wadanda suka cancanta.
Wanda suka nema da cac certificate an aminci da rancen su naira milliyan uku zuwa kasa ya danganta da irin bayanin daya zuba, marasa cac certificate naira dubu dari biyu da hamsin aka amince da rance, mutane da dama sun amfana da wannan rance na gwamnatin tarayya bisa jagorancin ma'aikatar matasa da wasanni.
Bankuna uku ke da alhakin biyan wannan kudi na asusun saka jarin matasan najeriya.
°NPF MICROFINANCE BANK
°LAPO MICROFINANCE BANK
°BAOBAB MICROFINANCE BANK
allajimusty@gmail.com
ReplyDelete