Tallafin P-YES PROGRAMME Sun Bude Sabon Link Ga Wadanda Sukayi Apply Domin Gyaran Account Nasu
Tallafin P-YES PROGRAMME Sun Bude Sabon Link Ga Wadanda Sukayi Apply Domin Gyaran Account Nasu
Shirin P-YES PROGRAMME sun fitar da link ga wadanda suka yi apply a baya inda zasu yi login username ko email da password domin cike sauran abubuwan da ake bukata.
To Sai dai matsalar ko anyi login baya yi, da alama suna kan gyara.
Anyi kira kaga wadanda suka chike Shirin p-yes tin zangon farko ( ba wadanda suka cika kwanan nan ba ) da sukoma suyi update na account dinsu Domin kuwa Sun Dawo Aiki
Masu cewa Shirin Yana ongoing ba Gaskiya bane ankulle dauka tin 19 ga WATAN 4 saidai zasu sake budewa bada jimawaba kamar yanda suka wallafa a shafinsu
Ga link na page din
https://reg.p-yes.gov.ng/wp-login.php?redirect_to=https%3A%2F%2Freg.p-yes.gov.ng%2F&reauth=1
0 Response to "Tallafin P-YES PROGRAMME Sun Bude Sabon Link Ga Wadanda Sukayi Apply Domin Gyaran Account Nasu"
Post a Comment