Sanarwa Zuwa Ga N-power Bach C Stream 2
Wednesday, May 25, 2022
Comment
Sanarwa Zuwa Ga N-power Bach C Stream 2
Pls Duk Wanda Yasan Yasamu N-power Bach C Streem 2 Yayi Kokari Yaje Yayi Biometric Capturing Na Yan Yatsunsa Wanda ya sani ya Fadawa Wanda Bai Sani Ba pls Ayada Wannan Saboda Sunce Zasu Rufe Ranar Juma'a
27/05/2022
Saboda Matukar Bakayi Biometric Capturing Ba Toh Lallai Kai Za'a Waje Da Kai Koda Anyi Shotlist naka Allah ya Bamu Sa'a.
0 Response to "Sanarwa Zuwa Ga N-power Bach C Stream 2"
Post a Comment