Muhimmiyar Shawara Zuwa Ga Wadanda Suka Cike Tallafin P-YES
Muhimmiyar Shawara Zuwa Ga Wadanda Suka Cike Tallafin P-YES
Shwarar Da Zan Bada Anan Itace Duk Wanda Yasan Ya Cika Shirin Gwamnatin Tarayya Na Tallafama Matasa Wato P-YES Ya dinga Bibiyar Gmail Nashi A Kowace Rana Saboda yanzu Haka Suna Nan Suna Turama Mutane Link Ta Gmail Wanda Zai Baka Damar Kayi Create New Password Har kayi Login Cikin Dasbord naka
Idan Kuma Basu Turoma Ba Zaka iya Bin Wannan Link Dake kasa Dan Suturoma da Link din da zakayi create new a Gmail Naka password
https://reg.p-yes.gov.ng/wp-signup.php?redirect_to=https%3A%2F%2Freg.p-yes.gov.ng%2F&reauth=1
Kana Shiga wannan Link Zai nunama inda Zaka Saka Username Da Gmail Sai Kasaka kana gamawa sai Daga Kasa ka Danna Inda Aka Rubuta Register Nan Take Zasu turoma da Link din da zakaje kayi Create New Password Ammafa Asani mafi Yawa wadanda Suka Cika Tun A 2019 Sunfi Dacewa Amma har Yan 2022 Suma Zasu iya Gwadawa
Idan Kasan 2019 Kayi Register Kuma Kayi Register da P-yes tun kafin Afara saka Username Da password Amma Baka San Yanda Za'a yi Suturoma da Link ba ta Gmail Kuma Baka iya jiran Har lokacin da zasu turoma Zaka iya zuwa CAFE mafi kusa da kai kayi masu Bayanin matsalarka
Idan Allah yasa Andace Sunyi Approval Naka Sai muyima Create New Password da Updating na information naka har Dasbord naka sai kagani Kai Kuma sai kabiya
0 Response to "Muhimmiyar Shawara Zuwa Ga Wadanda Suka Cike Tallafin P-YES"
Post a Comment