Muhimmin Sako Zuwaga Wadanda Suka Cike Tallafin RRR NASSCO ( Rapid response Register)
Wednesday, May 18, 2022
3 Comments
Muhimmin Sako Zuwaga Wadanda Suka Cike Tallafin RRR NASSCO ( Rapid response Register)
Mutane dayawa suna mika tambaya wa Agajahub publisher Dangane da Shirin RRR NASSCO Rapid response Register cewa shinko zaacigaba dabiya kokuma ankare biya
Bayan dogon binciken da Shafin Agajahub publisher yagudanar munganu Wannan Bayanin kamar haka
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Duk Wanda yasan ya cike tsarinnan da ake bada tallafi ₦30,000 wato RRR a kwanakin baya, to ya hanzarta ya nemi enumerators yayi updating bayanan shi (NIN,BVN, PHONE, ACCOUNT NUMBER DSS) domin ƙarshen watannan (may)ake sa ran zasu rufe. Don Allah a sanarda waɗanda suka cika, kuma basa online domin kowa ya amfana
Hassan Adam
ReplyDeleteMungode wanda yaje yabada ditals nashi fa tun kiranabaya koma baisamu alart ba haryanzu shuro mene makomar sa
ReplyDeleteWane may din Kuma yanzu muna Nov, ko may 2023? Ina zamu samo enumerators? Thanks
ReplyDelete