Haba!!! Duniya Abin Mamaki, Kalli Bidiyon Wakar Da Rarara Yayiwa Kwankwaso
Monday, May 23, 2022
Comment
Haba!!! Duniya Abin Mamaki, Kalli Bidiyon Wakar Da Rarara Yayiwa Kwankwaso
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Gaskiya ga duk wanda bai fahimci rayuwar da ake cikiba a arewacin Nigeria a halin yanzu to yana cikin matsala
Yanzu muka samu labarin sabuwar wakar da fitaccen mawakin siyasa rarara yayiwa jagora rabiu musa kwankwaso
Wannan wakar ta kasance abar ban mamaki da ta dauki hankalin mutane a bangaren Siyasar arewacin Nigeria baki daya
Domin kuwa ba a taba tsammanin hakan ba daga bangare dauda kahutu rarara fitaccen mawakin matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta Haskenews
Copy daga Hausablogng
0 Response to "Haba!!! Duniya Abin Mamaki, Kalli Bidiyon Wakar Da Rarara Yayiwa Kwankwaso"
Post a Comment