Amfanin Rijistar Corporate Affairs Commission(CAC) Ta Kasuwanci
Saturday, May 21, 2022
Comment
Amfanin Rijistar Corporate Affairs Commission(CAC) Ta Kasuwanci
Dukkan Wani Tsarin Tallafin Gwamnati Da'ake bayarwa ga Qananan Masana’antu Yana bayuwa ne zuwa Sana’o’i da kasuwancin Da'aka Musu Rijista da CAC Amma kash Dayawan mu a, Arewa muna ganin Cewar yin Rijistar CAC bashida Wani Amfani.
- Da Rijistar CAC ne zaka cika Duk Wata Qa'idar Neman Tallafin Gwamnati
- Da Rijistar CAC ne zakayi Hulɗa da kowanne kamfani agida nigeria dama qasashen ketare
- Da Rijistar CAC ne zaka iya Samun kwangila daga Gwamnati ko kamfani
- Da Rijistar CAC ne zaka Samu Goyon Bayan kowacce Hukumaa kasuwanci Da Sana’arka
- Da Rijistar CAC ne zaka cika Qa'idar Samun Rancen kudi Mara Ruwa a Bankin JA’IZ
- Da Rijistar CAC ne Zaka iya Bude asusun banki da kamfanin ka
- Da Rijistar CAC ne kowanne abokin hulda zeyi hulɗa dakai Cikin nutsuwa
- Da Rijistar CAC ne zaka ci moriyar Dukkan wata garabasa ta Qungiyoyin Qasashen Qetare.
0 Response to "Amfanin Rijistar Corporate Affairs Commission(CAC) Ta Kasuwanci"
Post a Comment