Tallafin Noma Na Agro Tech: Yadda Zaku Cike Tallafin Noma Na Agro Tech Daga karkashin Kamfanin Microsoft
Tallafin Noma Na Agro Tech: Yadda Zaku Cike Tallafin Noma Na Agro Tech Daga karkashin Kamfanin Microsoft
Menene Agro Tech ?
Agro-Tech Hackathon NG wani yunƙuri ne na Ofishin Sauyi na Afirka na Microsoft don zaɓar hanyoyin haɗaɗɗun hanyoyin da za su ƙarfafa dandamali masu ɗorewa da haɗa kai, samar da ayyukan yi da sarkar darajar aikin gona wanda ke isa ga manoma da ’yan Najeriya ta hanyar dijital.
Wannan Tallafi Ta zo ne daga karkashin kungiyar Microsoft word domin ganin amsowa mata sa abin yi da ta hanyar ilimin fasaha da dai sauransu.
Anfanin Wannan Tallafi Noma Na Ilimin Fasaha Daga Kampanin Microsoft
(1). Domin Samun Taimako Daga Kungiyar Microsoft (Access to Microsoft Solutions)
Samun dama ga kafofin watsa labaru na Microsoft, tallace-tallace, abubuwan da suka faru & sabis na girgije.
(2). Domin Samun Damar Tallafin Kudi (Access To Fundimg)
(3). Domin samun damar haduwa da ƙwararru waɗanda za su ba ku shawarwari (s) ƙwararru da jagora.( Mentorship)
(4). Domin samun damar aiki da kwararrun yan masanan koyarwa don samun damar aiki tare dasu da dai sauransu.(Collaboration).
Wadanda Suka Cancanci Cika Wannan Tallafi Noma.
✓ Dole ne wanda zai cika wannan tallafin ya kasance tsakanin dan shekarun 18-45
✓ Dole ne ya zama dan Najeriya
✓ Ko Budewa ga namiji da mace
✓ Dole ne ya kasance mai sha'awar Agric-preneurship, fasaha ko kasuwanci
YADDA ZAKA CIKA TALLAFIN NOMA
Kushiga wannan addreshin din Agro Tech Domin Cika Form Din Wannan Tallafin Noma Daga karkashin kungiyar Microsoft
Latsa Nan Domin Cikewa Kai Tsaye: https://forms.office.com/Pages/ResponsePage.aspx?id=BS-NO_10zkuBA8bV9V6sCD_BVFkhtZtNnG0jTSAcfzZUMFZIMlNWV0lZTFo1SlZEWDlXNThaMzVaOC4u
Latsa Nan Domin Shiga Agrotech: https://agrotech.ng
Latsa Nan Domin Tuntuba: https://agrotech.ng/contact.html
Domin Tuntuba Kai Tsaye: 234 708 059 5110, info@agrotech.ng
0 Response to "Tallafin Noma Na Agro Tech: Yadda Zaku Cike Tallafin Noma Na Agro Tech Daga karkashin Kamfanin Microsoft"
Post a Comment