Tallafin Kuɗi Na NG-CARES: Yadda Zaku Cike Tallafin Kuɗi Na Wakilin NG-CARES Na Jaharku, Da Kuma Shafin Code Da Adireshinda Zakuyi Amfani Dashi
Tallafin Kuɗi Na NG-CARES: Yadda Zaku Cike Tallafin Kuɗi Na Wakilin NG-CARES Na Jaharku, Da Kuma Shafin Code Da Adireshinda Zakuyi Amfani Dashi
Hukumar dake kula da Daukar masucin gajiyar Shirin NG-CARES Dakuma Agent tasake bude Shafin Domin cike Gibin lambobi da adadin mutanenda akeso a dauka na Agent
Kusani Wannan tsarin na NG-CARES Agent state naku zasuyi inviting naka ka Cike Domin zama agent, sannan kuma duk wanda yayi hangancin cike wannan batare da iziniba to zasuyi maganinka
Ga Link da zaku cike NG-CARES first step domin samun invitation na zama agent
Ga Link da zaku cike agent For
https://cares.plax.ng/register-097465
Idan kasamu damar daga gare su zasu tura maka sakon amincewa akan email din ka domin kammala Neman shiga.
A kula koda kasamu code na jahar ka indai baka da izinin cikawa to don Allah Karka cika.
Ga Jerin NG-CARES code na Kowace Jaha a Nigeria
Wakilin NG-CARES na Jahar Katsina code C21
Wakilin NG-CARES na Jahar Kano code C20
Wakilin NG-CARES na Jahar Kaduna code C19
Wakilin NG-CARES na Jahar Zamfar code C37
Wakilin NG-CARES na Jahar Kebbi code C22
Wakilin NG-CARES na Jahar Bauchi code C06
Wakilin NG-CARES na Jahar Jigwa code C18
Wakilin NG-CARES na Jahar IMO code C17
Wakilin NG-CARES na Jahar Ebonyi code C12
Wakilin NG-CARES na Jahar Lagos code C25
Wakilin NG-CARES na Jahar Osun code C30
Wakilin NG-CARES na Jahar Delta code C11
Wakilin NG-CARES na Jahar Cross river C10
Wakilin NG-CARES na Jahar Kogi code C23
Wakilin NG-CARES na Jahar Kwara code C24
Wakilin NG-CARES na Jahar Nasaraw code C26
Wakilin NG-CARES na Jahar Niger code C27
Wakilin NG-CARES na Jahar Ogun code C28
Wakilin NG-CARES na Jahar Oyo code C31
Wakilin NG-CARES na Jahar Ondo code C29
Wakilin NG-CARES na Jahar Plateau code C32
Wakilin NG-CARES na Jahar Sokoto code C34
Wakilin NG-CARES na Jahar Taraba code C35
Wakilin NG-CARES na Jahar Yobe code C36
Wakilin NG-CARES na Jahar Abuja code C02
Wakilin NG-CARES na Jahar Adamawa code C03
Wakilin NG-CARES na Jahar Borno code C04
Wakilin NG-CARES na Jahar Anambra code C05
Wakilin NG-CARES na Jahar Bayelsa code C07
Wakilin NG-CARES na Jahar Benue code C08
Wakilin NG-CARES na Jahar Gombe code C16
Wakilin NG-CARES na Jahar Enugu code C15
Wakilin NG-CARES na Jahar Ekiti code C14
Wakilin NG-CARES na Jahar Edo code C13
Wakilin NG-CARES na Jahar Abia code C01
Kuci gaba da kasancewa da Shafin Agajahub publisher Domin samun sababbin labarai Dangane da Tallafin gwamnatin Tarayya Dakuma kungiyoyi Masu Zaman kansu
IBRAHIM JIBRIL MUKADDASS
ReplyDelete