Hukumar Kula Da Kuɗin Dijital Wato Nigeria Inter Bank Settlement System(NIBSS) Ta Buɗe Shafin Tallafi Mai Taken" 2022 NIBSS GRADUATE TRAINEE PROGRAM"
Hukumar Kula Da Kuɗin Dijital Wato Nigeria Inter Bank Settlement System(NIBSS) Ta Buɗe Shafin Tallafi Mai Taken" 2022 NIBSS GRADUATE TRAINEE PROGRAM"
An kafa Nigeria Inter-Bank Settlement System Plc (NIBSS) a shekarar 1993 kuma mallakar dukkan bankuna masu lasisi ciki har da Babban Bankin Najeriya (CBN). Ta fara aiki ne a watan Yuni 1994. NIBSS ta samar da kayayyakin more rayuwa na zamani na duniya domin kula da biyan kudaden bankunan domin kawar da matsalolin da ke da alaka da musayar kudaden bankuna da daidaita su.
Hukumar NIBSS wato Nigeria inter-bank settlement system Zasu bawa matasa dasuka Kammala NYSC service horon dogaro dakai ta fannoni daban daban, horon zaikai na wata shidane.
Haka zalika zasu maida hankali ne a fannin shugabanci dakuma harkar Sana'a
Kaidojin Cikewa
✓ Ka da a wuce shekara 26
✓ Ya kasance ana da Mafi ƙarancin second class lower division.
✓ Dole ne a kammala bautan ƙasa (NYSC)
Duba kaidojin Cikewa acikin harshen Engilishi(Turanci)
✓ University degree in any Engineering, Social Sciences disciplines and related courses
✓ Minimum of 2.2 and above
✓ Not more than 26years as at the date of application
✓ 0-3years experience
✓ Must have completed NYSC as at the date of application or exemption certificate
Yadda Zaku Cike
Idan kuna da ra'ayin cike wannan tallafin kuyi amfani da shafin yanar gizo da ke a kasa domin cikewa
Ziyarci Shafin NIBSS: https://nibss-plc.com.ng/
Shafin Da Zaku Cike: https://workforcegroup.typeform.com/NibssGTP
Shafin Tuntubar NIBSS: https://nibss-plc.com.ng/contact
Yadda Zaku Tuntubi NIBSS Kai Tsaye
Idan kuna da tambaya ko neman karin haske dan gane da NIBSS zaku iya tuntubar su ta wadannan adireshin dake a kasa
Plot 1230, Ahmadu Bello Way, Bar Beach, Victoria Island, P. M. B. 12617, Lagos.
07000 500 000
0 Response to "Hukumar Kula Da Kuɗin Dijital Wato Nigeria Inter Bank Settlement System(NIBSS) Ta Buɗe Shafin Tallafi Mai Taken" 2022 NIBSS GRADUATE TRAINEE PROGRAM""
Post a Comment