Hanya Mafi Sauki Da Zaku Duba Kudin Tallafin N500,000 Na Covid-19-19
Hanya Mafi Sauki Da Zaku Duba Kudin Tallafin N500,000 Na Covid-19
Ma'Anar Nirsal Microfinance Bank
NIRSAL Microfinance Bank (NMFB) cibiyar hada-hadar kudi ce ta Najeriya da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ba shi lasisi don gudanar da ayyukan banki na musamman. An kafa NMFB a matsayin Kamfani Mai Zaman Kanta a shekarar 2019 kuma ya fara aiki, bayan da Babban Bankin Najeriya ya ba da lasisin bankin Microfinance na kasa, a cikin wannan shekarar.
Tallafin Covid-19
Tallafin Covid 19 ya zo ne daga karkashin mulkin shugaba muhammadu buhari daga babban bankin nigeria CBN ta hanyar Nirsal microfinance bank NMFB . Nirsal Microfinance Bank, Banki ne da gomnatin nigeria takawo magudan kudi domin taimakawa al umma nigeria wajen farfado da tattalin arzikin da annobar Corona ta haddasa .
Wannan Kudin Tallafin , kudine na rance (Loan) da gomnatin tarayya nigeria ta ke badawa ta hanyar bankin microfinance bank. Kuma ta hada da ka idojinta na maida wannan kudi kamar yadda Nirsal Microfinance Bank tayi jawabi alan shafinta na yanar gizo.
Bayan Watannin Baya da aka Cike Tallafin Covid - 19 jama a da dama sun ribance ta ta hanyar samu wannam tallafi daga kimanin dubu dari biyu zuwa dubu dari biyar 250,000 to 500,000. Wadanda suka fara samun wannan tallafin kenan , Bayan wannan gomnatin nigeria ta sake bada damar bude shafi na biyun bada tallafin covid 19 daga manhajar Nirsal Microfinance Bank.
Dalilin Duba Kudin Tallafin Covid-19
Dalilin Duba ko kunsamu tallafin Covid-19 ga wadanda suka cike ta . Hukumar Nirsal microfinance Bank ta amice kudin tallafin Covid 19 da dama ga wadanda suka cike ta kuma tana tura sakon sanar da wanda ya cike tallafin amma wasu da dama basa iya samun wannan sako ta wata dalili da ya hada daga wayarsu ko kuma network . sabida wannan dalili ya kamata jama a su kasance suna cikin duba manhajar nirsal microfinance bank domin su tabbatar da ko sunyi nasarar samun wannan tallafin.
HANYAR DA YADDA ZAKU DUBA KUNSAMU TALLAFIN COVID-19
Wannan Hanyar ita ce hanyar duk wanda ya cike wannan tallafin ya kasance yana cikin duba wannan tallafin domin tabbatar da konyayi nasarar samun wannan kudin tallafin covid 19.
1. Na Farko: Da farko Da Zaku Hanzarta kushi Wannan Addresshin Duba kudin Covid 19 daga nirsal microfinance Bank
2. Na Biyu: KALLI WANNA VIDEO YADDA ZAKU DUBA KO KUNSAMU KUDIN TALLAFIN COVID-19.
muka kawouku hanyar da zaku duba ko kun su tallafin covid 19/
ALLAH yasa mudace
0 Response to "Hanya Mafi Sauki Da Zaku Duba Kudin Tallafin N500,000 Na Covid-19-19"
Post a Comment