Gwambawa Kaɗai Ne Zasu Cika: Sabon Tallafi Zuwaga Gwambawa
Thursday, April 28, 2022
Comment
Gwambawa Kaɗai Ne Zasu Cika: Sabon Tallafi Zuwaga Gwambawa
Ga dama ta samu na koyon sana'oi tare da baka abun sana'ar bayan kammala koyon, za a kuma baka shaidar koyon wanda Gwamnatin Jihar Gombe ta shirya shi ga Matasa daga ƴan shekaru 15 zuwa 35 kaɗai.
Ƴan Jihar Gombe kaɗai ke da damar cika shi saboda a Gombe za a yi, kada kana wata Jihar ka cika alhali ba a Gombe kake ba zaka cutu.
Inshaa Allah za a rufe Portal ɗin nan da Sati Biyu kwanaki 14 kenan, a hanzarta a yaɗa shi a shiga cika. Bayan Sallah Inshaa Allah za a fara koyar da sana'oin.
Ga Link ɗin a shiga a cika 👇👇
http://gomberuwassaafdbproject.org/unskills.php
Don Allah a yaɗa shi don jama'ar mu su amfana da shi sosai. Cikin sauƙi ake cikawa babu wahala, iyakacin shafin hoton da na ɗaura ne.
0 Response to "Gwambawa Kaɗai Ne Zasu Cika: Sabon Tallafi Zuwaga Gwambawa"
Post a Comment