DARASI A KAN RELATIONS AND FUNCTIONS NA SET A CIKIN LISSAFI (PART II)
Thursday, April 21, 2022
Comment
DARASI A KAN RELATIONS AND FUNCTIONS NA SET A CIKIN LISSAFI (PART II)
TYPES OF RELATIONS
Relation ya kasu zuwa kusan kashi Uku.
i) One-to-one Relation
ii) One-to-many Relation
iii) Many-to-one Relation
i) One-to-one Relation: Shine wanda Input ko Domain ya haɗu da Output ko Range ɗaya.
ii) One-to-many Relation: Shine wanda Input ko Domain ya haɗu da Output ko Range sama ga ɗaya.
iii) Many-to-one Relation: Shine wanda ga baki ɗayan Input ko Domain suka haɗu da Output ko Range ɗaya.
Kamar dai yadda ku ke gani a jikin hoton da ke ƙasa.
Note: "Domain" sune lambobin farko a cikin Relation. "Range" kuma sune lambobi na biyu.
Zan cigaba Inshaa Allah.
Allah ne mafi sani.
0 Response to "DARASI A KAN RELATIONS AND FUNCTIONS NA SET A CIKIN LISSAFI (PART II)"
Post a Comment