Dama tasamu mutanen NORTH EAST(Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe da Taraba, Yobe) Hukumar NEDC (North East Development Commission) Ta Buɗe Shafin Bayarda Tallafi
Dama tasamu mutanen NORTH EAST(Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Taraba,
da Yobe) Hukumar NEDC (North East Development Commission) Ta Buɗe Shafin Bayarda Tallafi
Hukumar NEDC (North East Development Commission) dake da alhakin raya shiyyar arewa maso gabas ta sake buɗe portal nata domin daukan matasa maza da mata training da basu tallafin kudi.
Kamar yadda hukumar NEDC ta saba duk shekara takan yi irin wannan daukan matasa domin basu horo akan sana'oin hanu daban daban domin dogaro da kai.
Bayan training din zasu bada tallafi ga matasa maza da mata
Sannan subaka kayan aiki da da kuma jari.
Jahohi 6 ne kawai dake shiyyar aka ware za'a basu wannan tallafi, sune kamar haka:
• Adamawa
• Bauchi
• Borno
• Gombe
• Taraba
• Yobe
Sana'oin guda uku ne sune :
1. Satellite Terminal Installation
2. Graphics Design
3. Smartphone Repairs
LINKS for registration below
Idan wannan ne karon farko da zaka cika to sai kayi clicking wannan link din dake kasa
https://admin.nedcresourcecentre.org/register/
Amma idan kataba yin regista a shekaran ta tawuce to zakayi amfani da wannan link dake kasa sai ka shigar USERNAME naka da PASSWORD wanda suka taba tura maka a email naka lokacin da ka dara regista
https://admin.nedcresourcecentre.org/login
Bayan kayi registration zasu tura maka USERNAME da PASSWORD a email naka daga nan sai kayi login kawai ka karasa registration naka
0 Response to "Dama tasamu mutanen NORTH EAST(Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe da Taraba, Yobe) Hukumar NEDC (North East Development Commission) Ta Buɗe Shafin Bayarda Tallafi"
Post a Comment