-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Daga karshe P-YES din sunkulle application portal na tallafin matasa

Daga karshe P-YES din sunkulle application portal na tallafin matasa

Daga karshe P-YES din sunkulle application portal na tallafin matasa.

Shirin dai daga fadan shugaban kasa a ka kirkireshi.

Kamar yadda suka sanar a shafinsu na yanar gizo ranar da zasu kulle manhajar dake nadan bayanan matasa masu shekaru daga 18 zuwa 40 a ranar 19/04/2022.

Tuni hukumar tariga ta kulle manhajar tana mai bada sanarwan nan ba da dadewa ba wadanda sukayi nasaran zasu san mataki nagaba.

A matsayinka na wanda ya nema dole ka kasance cikin shirin ko ta kwana na karban sako a EMAIL naka ko SMS.

Wadanda sukayi nasaran cikawa Allah yabasu sa'a.

1 Response to "Daga karshe P-YES din sunkulle application portal na tallafin matasa"