DA DUMI-DUMI: An ga watan Ramadan A Nijeriya - Sarkin Musulmai
Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan Ramadan a Najeriya, ya ayyana ranar Asabar 1 ga watan Ramadan, kamar yarda Daily True Hausa ta samu rahoton.
0 Response to "DA DUMI-DUMI: An ga watan Ramadan A Nijeriya - Sarkin Musulmai"
0 Response to "DA DUMI-DUMI: An ga watan Ramadan A Nijeriya - Sarkin Musulmai"
Post a Comment