An Buɗe Shafin Cike Aikin Sojan Sama: Yadda zaka nemi aikin sojan saman Nigeria
An Buɗe Shafin Cike Aikin Sojan Sama: Yadda zaka nemi aikin sojan saman Nigeria
Hukumar sojan sama na Nigeria wato Nigerian Air force zasu fara diban sabbin sojoji Hukumar ta sojan saman Nigeria zata fara diban sabbin sojan ne 11 ga wantan hudu wato amfara kenan sannan a kare ran 22 ga watan may wato watan biyar kenan
Kuma wannan form din kyautane bawai da kudi ale cikewa duk wanda yake da bukatan cikewa zai shiga https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/ idan kashiga saika zabi wanda zaka cika idan Airmen/women ne saika zaba kana tabaza saika taba kan start application saika zai bukaci sunanka da number waya da kuma email sai kuma password.
Wurin password alura dole sai yakasance strong password ne wanda ya kunshi harafi lamba sannan yayi misali Haskenews kunga farko ya fara da babban baki wato CAPITAL LETTER to kaima dole kasa capital letter a cikin password naka sannan kuma kasa number a ciki.
Daga nan zai kaika direct inda zaka fara cike ainahin form din wanda zaka cike dukkan bayanan da ake bukata irinsu
✓ Suna
✓ Shekarun haihuwa
✓ Garin da kake
✓ Tsawonka
✓ Addinin ka
✓ Adireshinka
Da dai sauransu sannan zakayi upload na passport naka wanda kada dauyinsa ya wuce 150kb wato dai karami akeso kar ya kasance mai dauyin da yawa idan kuma bakasan yadda zaka rage dauyin photo bah saika nan Yadda zaka rage dauyin photo a wayanka na Android saika daura daka nan zaikaika inda zakasa address saika sai
Kaci gaba da cikawa kana serving harka zo inda zaka daura sauran document kaman su
✓ Certificate of birth/declaration of age
✓ Results
✓ National I'D card
Trade certificate idan kanadashi
Kana daurawa saikai save and continue daga nan zai nunama preview na duk wani abun da ka cika saika dubah da kyau idan kaga komai daidai ne saika yi submit nasa kayi download kayi printing slip dinka shikenan kagama cikewa inshallah.
I want to be a Air force
ReplyDelete