Am Buɗe Shafin Tallafi Haɗi Da Koyarda Sana'a a ITF da NECA tare da haɗin gwiwar Kamfanin DANTATA & SAWOE
Wednesday, April 6, 2022
Comment
Am Buɗe Shafin Tallafi Haɗi Da Koyarda Sana'a a ITF da NECA tare da haɗin gwiwar Kamfanin DANTATA & SAWOE
ITF da NECA tare da haɗin gwiwar Kamfanin DANTATA & SAWOE za su bayar da horo na musamman ga mutanen da suke da buƙata a ɓangarori mabambanta da suka hada da:
- - Mechanical Maintenance
- - General and Industrial Electrical
- - Panel Beating
- - Computer Maintenance
- - Welding and Fabrication
- - Turning
Masu buƙata dole su kasance suna da SSCE tare da takardar koyon sana'a ta ƙasa. Shekarunsu ya kasance tsakanin 18-35.
A aike da takardu zuwa itfnecaytraining@dantata-sawoe.com ko Kuma Kai tsaye a kai kamfanin DANTATA & SAWOE da ke KM 12 Kano- Zaria Road, jihar Kano. Kafin ranar 20 ga watan Afrilu 2022.
Yadda Zaku Cike
Idan kuna da ra'ayin cin wannan gajiyar ku aika da takardar neman shiga zuwa ga wannan adireshin tare da copies na takardar karatunku
itfnecatraining@dantata-sawoe.com
Ko kuma ku ziyarci shafin domin cikewa kai tsaye
0 Response to "Am Buɗe Shafin Tallafi Haɗi Da Koyarda Sana'a a ITF da NECA tare da haɗin gwiwar Kamfanin DANTATA & SAWOE"
Post a Comment