Albashi(N80,000 Zuwa N100,000): An Buɗe Shafin Daukar Malaman Islamiyya a Makarantar Brilliant Footsteps Int'l Academy, Sokoto (BFIA)
Thursday, April 14, 2022
Comment
Albashi(N80,000 Zuwa N100,000): An Buɗe Shafin Daukar Malaman Islamiyya a Makarantar Brilliant Footsteps Int'l Academy, Sokoto (BFIA)
An Buɗe Shafin neman malaman Islamiyya a Makarantar Brilliant Footsteps Int'l Academy(BFIA) Tahfeez School Sokoto inda suke neman malaman Islamiyya mahaddata Al-quran Dakuma masana harshen larabci gwanaye sanan Masu iya karantarwa,Yanayin Ainkin yanada matukar tsari Dakuma Albashi mai tsoka ga malaman Islamiyyar.
Makarantar Brilliant Footsteps Int'l Academy(BFIA) Tahfeez School Sokoto take saboda haka masu aikinta anasaran zasu kasance mazauna Sokoto koda ba haifaffin Sokoto bane.
Zaka iya Cike form din kodaga wace Jaha kake koma wata kasa ga yadda yanayin form din yanuna
Yadda Zaku Cike
Idan kuna da ra'ayin karantarwa a wannan makarantar kuyi amfani da adireshinda ke a kasa domin cikewa LATSA NAN
ALLAH Yasa Mu Dace
0 Response to "Albashi(N80,000 Zuwa N100,000): An Buɗe Shafin Daukar Malaman Islamiyya a Makarantar Brilliant Footsteps Int'l Academy, Sokoto (BFIA)"
Post a Comment