Yan uwa Mu Cike: Shafin Kowace Jaha Da Zaku Cike Tallafin Kuɗi Na NG-CARES
Yan uwa Mu Cike: Shafin Kowace Jaha Da Zaku Cike Tallafin Kuɗi Na NG-CARES
Ga wadanda aka bawa izinin shiga kadai zasu iya cikawa
Idan baka da izini Dan Allah Karka ciki doka ne.
NG-CARES KaShe-Kashensa guda 2 ne, yazama wajibi kowa yasan bangaren da yakamata yacike Domin gudun fadawa hannun da ba daidai ba.
Kashe kashen
NG-CARES Agent
NG-CARES Beneficiaries
Tsarin farko na agent ne Wadanda zasu kulada yiwa Beneficiaries bayani Dakuma kulada yanayin Aikace-aikacen Tsarin na NG-CARES.
NG- CARES Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa da sauran abubuwa masu tada hankali.
Shirin ya kasu gida biyu. an bayar da tallafi daga naira DUBU DARI ZUWA MILIYAN DAYA. Yayin da ƴan kasuwa wanda sukayi ragistar wajen Kasuwancinsu da Hukumar Harkokin Kasuwanci za a ba su KYAUTA MILIYAN DAYA zuwa sama
Don samun cancantar wannan tallafin, da farko dole ne ku halarci cibiyoyin bayar da horo na Gwamnatin Tarayya data amince da su kamar SMEDAN da NDE .
Wanda bashi da rijistar kamfani Dole ya kasance yana da Certificate ( EDI ) da aka ba bashi bayan samun horo da yayi a shirin bayar da rancen AGSMEIS LOAN, Don Allah ku yi tafiya zuwa ma'aikatar domin karbo Certificate.
Da dai sauran bayanin da suka shafi duk mai son shiga cikin shirin.
Idan kana da Kamfani to kafin kayi Rijista ka tanadi wadannan tsare-tsaran domin cin gajiyar sharin
Masu Rijistar kamfani.
•Notional Id card ko drivers license
•Bank Verification Number (BVN)
•CAC Registration Documents
•Tax Identification Number (TIN)
Kamar yadda mukayi maku alkawarin kawo maku shafukan yanar gizo-gizon cike sabon tallafi mai taken N-G CARE a cikin wanan sabuwar kasida tamu zamu kawo maku link adireshi na kowace jaha kamar yadda zaku gani a kasa domin cikewa
Domin samun cikakken bayani akan shirin nan ziyarci MINISTRY OF COMMERCE da INDUSTRY a jihar ku, ga links din jahohi hudu da nan zaku iya shiga domin nema
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/44/01 °Kebbi state Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/43/01 °Katsina state Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/42/01 °Jigawa State Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/6/40/01 °Gombe State Ng-Cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/37/01 °Borno State Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/36/01 °Benue State Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/35/01 °Bayelsa State Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/34/01 °Akwa ibom State Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/33/01 °Adamawa State Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/50/01 °Yobe state Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/49/01 °Sokoto state Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/46/01 °Niger state Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/47/01 °Ogun state Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/46/01 °Niger state Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/45/01 °Kogi State Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/34/01 °Akwa ibom state Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/47/01 °Ogun state Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/48/01 °Rivers state Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/45/16/27 °Bauchi State Ng-cares
•https://cares.plax.ng/web-nomination/53/15/10 °Zamfara State Ng-cares
ALLAH Yasa Mu Dace
0 Response to "Yan uwa Mu Cike: Shafin Kowace Jaha Da Zaku Cike Tallafin Kuɗi Na NG-CARES"
Post a Comment