Tallafin Kuɗi Na NG-CARES: Mataki Na Gaba Dangane Da NG-CARES, KaShe-Kashensa Dakuma Sanin Wanda Yakamata Ku Cike
Friday, March 11, 2022
Comment
Tallafin Kuɗi Na NG-CARES: Mataki Na Gaba Dangane Da NG-CARES, KaShe-Kashensa Dakuma Sanin Wanda Yakamata Ku Cike
Ga wadanda aka bawa izinin shiga kadai zasu iya cikawa
Idan baka da izini Dan Allah Karka ciki doka ne.
NG-CARES KaShe-Kashensa guda 2 ne, yazama wajibi kowa yasan bangaren da yakamata yacike Domin gudun fadawa hannun da ba daidai ba.
Kashe kashen
NG-CARES Agent
NG-CARES Beneficiaries
Tsarin farko na agent ne Wadanda zasu kulada yiwa Beneficiaries bayani Dakuma kulada yanayin Aikace-aikacen Tsarin na NG-CARES.
Kusani Wannan tsarin na NG-CARES Agent state naku zasuyi inviting naka ka Cike Domin zama agent, sannan kuma duk wanda yayi hangancin cike wannan batare da iziniba to zasuyi maganinka
Ga Link na NG-CARES first step domin samun invitation na zama agent
Ga Link na cike agent For
0 Response to "Tallafin Kuɗi Na NG-CARES: Mataki Na Gaba Dangane Da NG-CARES, KaShe-Kashensa Dakuma Sanin Wanda Yakamata Ku Cike"
Post a Comment