-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Nigerian Air force Sun Saki Jerin Sunayen Wadanda zasuyi Attasaye (DSSC30/2021)[zasu hallara a Adreshi kamar haka: NDA Ribadu Campus (Old site) dake Kaduna state a ranar Asabar 5 march, 2022]

Dalibai da suka nemi shiga aikin Nigeria Air force zasu shiga atasaye kamar yadda hukumar ta sanar a wata takarda mai dauke da dukkan yadda daliban zasu domin cika ka’idojin da aka gindayawa daliban.

Hukumar tace duba da interview da aka gudanar daga 3-January 2022, to duk wanda yaga sunansa lallai yazama daya daga cikin wadanda zasu hallara a Adreshi kamar haka: NDA Ribadu Campus (Old site) dake Kaduna state a ranar Asabar 5 march, 2022.

Zuwa akan lokaci nada matukar mahimmanci sannan rashin zuwa akan lokacin ka iya haifar da matsala ga candidate.

Abubuwan da za’a taho dasu sune kamar haka:

  • First leaving certificate
  • Waec/Neco/ Nabteb Result
  • HND/Degree Certificate
  • Birth Certificate/Declaration of age
  • Letter of state of Origin
  • Nigerian Air Force Applicant Acknoledgement card

Sign attestation of Parent/guardian consent form and Local Government area attestation form.

Bugu da kari hukumar tace dukkan wadannan takardu za’a zo da photocopy da kuma origina sannan duk wanda baizo dasu ba kada ya zargi hukumar.

Domin Karin bayani sai ashiga wannan adreshi: https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/

Domin Sauke Jerin Sunayen a Shiga: https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/DSSC%202021%20PUBLICATION%20IT.pdf

ALLAH Yasa Mu Dace Amin

0 Response to "Nigerian Air force Sun Saki Jerin Sunayen Wadanda zasuyi Attasaye (DSSC30/2021)[zasu hallara a Adreshi kamar haka: NDA Ribadu Campus (Old site) dake Kaduna state a ranar Asabar 5 march, 2022] "

Post a Comment