Labari Mai Daɗi Ga Masu Neman Tallafin Dubu N30,000 Na RRR Haɗin Gwiwar NASSCO
Labari Mai Daɗi Ga Masu Neman Tallafin Dubu N30,000 Na RRR Haɗin Gwiwar NASSCO
MINISTRY OF HUMANITARIAN AFFAIRS DISASTER MANAGEMENT AND SOCIAL DEVELOPMENT
NATIONAL SOCIAL SAFETY NET COORDINATING UNIT OFFICE (NASSCO) DA HADIN GWIWAR KANO STATE OPERATION COORDINATING UNIT NA SANAR DA TSARI RIJISTAR GAGGAWA SAKA MAKON ANNOBAR CUTAR
CORONA.
RIJISTAR TALLAFIN GAGGAWA (RRR)
Rijistar tallafain gaggawa,tsarine na Gwamnatin Tarayya wanda Ma aikatar Jinkai, Agaji da cigaban Al'uma ta bujuro dashi domin tallafawa wadanda cutar CORONA ta durkusarwa da
hanyoyin ein abincinsu, musamman wadanda suke zaune a Birni da Kewaye. Tsarin ya shafi masu rauni wadanda basu taba samun tallafin Gwamnatin Tarayya na rage radadin kuncin rayuwaba,musamman wadanda cutar sarkewar numfashi ta annobar (CORONA) ta shafa.
Haka kuma, masu kananan Sana io da Ma'aikata da suka rasa aikinsu suma suna da damar shiga wannan Rijistar.
SU WAYE ZASU IYA SHIGA CIKIN TSARIN? Mutane Miliyan ne zasu amfa da tsarin a Najeriya baki daya. A Kano, tsarin shafi
unguwanni 822 daga cikin kananan hukumomi tara wadanda suka hada da: Ungogo, Dala, KMC, Kumbotso, Tarauni da Dawakin Tofa, Fagge, Gwale da Nassarawa. Zai kuma tallafawa magidanta da kuma masu kananan Sana'oi da Jari.
Wannan Rijistar na daya daga cikin hanyoyin da Gwamnati ta bullo dasu don saukaka radadin da annobar CORONA ta janyo. YADDA ZA AYI RIGISTA TSARIN TALLAFIN (CORONA)
1. Danna *969* xxx #(wajan XXX sai asa lambar unguwar) sai ka dan jira.
2. Zai fito da (welcome to FG RRR, SELECT YOUR GENDER AND CONTINUE) zabi
jinsin ka mace ko namiji sai ka tura. 3. Enter your Age (ka/ki sa shekarunki/ka).
4. Send (Idan ka/ki sa shekarun zai ce katura).
5. Enter first name (sai an danna 'reply sannan sai asa sunan mutum). 6. Enter last name (sai asa suna na biyu wato sunan Baba).
7. Enter your street name (asa sunan layi shima sai an danna "reply" sai asa sunan layin).
8. Press send after typing (sai ki danna send bayan an cike)
9. Success save/copy ID number (akwai lambar daza a turo sai mutum ya kwafa ya ajiye,
itace I.D dinsa). YADDA ZA AYI RIJISTA TA SAURAREN MURYA
1. Zaa iya sauraro to hanyar sadarwa ta hannu 2. Zaa zabi yaran da zaa amsa tambayoyin da shi.
1 for English.
2 for Hausa.
3 for Igbo.
4 for Yoruba.
5 for Pidgin. Danna 1 dan yin rijista da yaran da mutum ya zaba.
3. 4. Zaa tambayi mai rijister da ya bada wadannan baya nan.
• Jinsi mace ko naji. Sai sunan mutum.
• Jahar da kake.
.Karamar hukuma.
• Mazaba da sunan unguwa da sauran baya nai. •Zaa turawa mutum tha lambar tantan cewa sai a adanata sosai.
GA MASU KORAFI ZASU IYA KIRAN 969 DON SHARE MUSU KUKANSU LAMBABOBIN DA ZAA SA DON YIN RIJISTA
0 Response to "Labari Mai Daɗi Ga Masu Neman Tallafin Dubu N30,000 Na RRR Haɗin Gwiwar NASSCO"
Post a Comment