Dinkin Shada Na Maza
Wednesday, March 2, 2022
Comment
Dinkin Shada Na Maza
Shin kai samari ne, Ango, Matshi, Saurayi ko Tsoho mai neman sabin Dinkin Shada Na Maza musamman a irin wannan lokacin idan hakane to tabbas kazo wajanda za'a biya maka bukatarka.
Wannan lokaci da muke ciki basai ka sai shadda mai tsadaba kawai abinda yadace kayi shi ne ka nemi kwararren tela wanda yasan aiki. Acikin wannan kasidar zamu kawo maku hotunan dinkunan shadda na maza. Duba a kasa domin zaba
Dafatar sun burgeku
0 Response to "Dinkin Shada Na Maza"
Post a Comment