An Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata a Azbir Hotels Dake Birnin Kebbi, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike
Thursday, March 31, 2022
Comment
An Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata a Azbir Hotels Dake Birnin Kebbi, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike
Azbir Hotels Birnin Kebbi sun buɗe shafin daukar ma'aikata na kan layi(online recruitment) a tsarin daukar ma'aikata na Azbir Hotels Birnin Kebbi yana da bangarori kamar haka:
- Operations manager Continental Continental/ Nigerian Sous Chef Duty Manager
- Continental/ Nigerian Sous Chef Chief Security officer
- ITC
- FB Supervisor Banqueting Executive chef
- Head Admin Account Handyman
- Head general maintenance
- 123 Cleaner
- Electrician
- Gardner
- Head House keeping
- Head PR front reception office House keeping
- Kitchen Assistant
- Laundry attendant
- Logistician
- Plumber
- 3 Potter
- Receptionist
- Security Guard
- Security supervisor
- Store Officer
- Technician
- Restaurant Waiting Staff/Bar 3 Store Officer
Job Location: Birnin Kebbi, Nigeria. 8 Application Closing Date: Mon. 4th April 2022
Yadda Zaku Cike
Idan kuna da ra'ayin cike wannan aikin kuyi amfani da shafin yanar gizo da ke a kasa domin cikewa
https://azbirhotels.com/Recruitments/
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya
0 Response to "An Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata a Azbir Hotels Dake Birnin Kebbi, Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike"
Post a Comment