-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

A wannan Laraba sanatocin Najeriya sun yi watsi da bukatar Shugaba Buhari ta sauya sabuwar dokar zaben da ya rattaba wa hannu a kwanakin baya

Da dumi-duminsa

A wannan Laraba sanatocin Najeriya sun yi watsi da bukatar Shugaba Buhari ta sauya sabuwar dokar zaben da ya rattaba wa hannu a kwanakin baya. A makon da ya gabata a cikin wata hira da DW Hausa, dan siyasa Buba Galadima ya yi zargin Shugaba Buhari ya tura da bukatar domin bai wa jami'an gwamnatinsa damar tsayawa takara ba tare da sun ajiye mukamansu ba. Sanatocin sun amsa kiran 'yan Najeriya, sun yi aikinsu ko sun kawo wa dimukuradiyya tangarda ?

0 Response to "A wannan Laraba sanatocin Najeriya sun yi watsi da bukatar Shugaba Buhari ta sauya sabuwar dokar zaben da ya rattaba wa hannu a kwanakin baya"

Post a Comment