Rancen Covid-19: An Samu Sauyin Wajen Accepting Rancen Covid-19 Marar Kuɗin Ruwa
Thursday, February 17, 2022
1 Comment
Rancen Covid-19: An Samu Sauyin Wajen Accepting Rancen Covid-19 Marar Kuɗin Ruwa
GARGADI
akula Kuma Alura an samu sauyin gurin accept offer letter idan kuka shiga to fa ka tabbatar da cewa baka fita daga cikin Saba harsai ka kammala cika ka idojin da suke nema. Idan ka dawo baya baka saka account number din kaba to bazai dawo baya abunda zai Nuna maka shine offer letter kawai a kula alumm
Kuyi Amfani Da Wannan Link Domin Dubawa
ALLAH Yasa Mu Dace Amin
Dan inada matsalar inaso adubamun
ReplyDelete