Labari Mai Daɗi Ga Waɗanda Sukaci Rancen Covid-19
Labari Mai Daɗi Ga Waɗanda Sukaci Rancen Covid-19
Bankin bada bashi na Nirsal microfinance bank sun kaddamarda yadda zaka biya bashin da kaci.
Kamar dai yadda akasani bankin nirsal sun bada bashi kala daban daban aciki akwai wanda yafi yawa wato na covid 19 wadda akafi sani da kudin corona.
Toh idan kaci wannan bashin anama albishir da cewa yanzu zaka iya biyan bashin da kaci cikin sauki mai yadda aka tsara dama bashine ba kyautaba toh dan haka yanzu lokaci yayi damai niyan biya zai fara biya
Kuma abun bayai zaka biya a lokaci daya bane a a kadan kadan zakana biya
Yadda zaka biya shine dama can anturawa mutane account number na Nirsal microfinance bank wanda yawanci mutane da suka samu wanna talkafi na bashin sun samu wannan account din toh ta cikin sane zakana biya
Da farko zaka iya zuwa bankin Nirsal microfinance mafi kusa dakai domin ka tsara yadda zakana biya
Saika saikana sawa wannan account din da aka budema kudi wato zakana zuwa banki kana sawa ko POS koh bank transfer duk wadda kayi damuwar kawai a samu kudi a cikin account din ne
Sannan zaka iya shiga cikin website nasu domin dakko offer latter ka https://covid19.nmfb.com.ng/homeloan
Saika zabi abun da ka cika tun fari household ko SME saika gani acan
Allah ya bada sa a
0 Response to "Labari Mai Daɗi Ga Waɗanda Sukaci Rancen Covid-19"
Post a Comment