Labari Mai Daɗi Ga N-Build, Npower Batch C Stream 1
Labari Mai Daɗi Ga N-Build, Npower Batch C Stream 1
Hukumar N power batch C sream 1 sun fara deployment na wa yanda suka cika da secondary school wato N-build
Sudai wanda suka cika N-build dama dai kamar yadda aka sani cewa training za a basu toh hukumar na N power tace zasu fara karba training ranar 31 ga watan January wato amfara kenan.
Kuma wannan training din zaikai tsowon wata uku sai apprenticeship na wata shida anayi don haka idan kasan ka cika saika shiga kuma ka samuh an rigada har an fara biyanka toh kaje ka dubah inda zakayi training naka a cikin dashboard naka.
Yadda zaka dubah shine kashiga https://nasims.gov.ng inka shiga ya bude ma sai kayi login kasa email da password din ka idan yayi login ya kaika kan dashboard naka saika duba inda aka rubuta deployment saika shiga
Anan zakaga inda zakayi training naka na N power batch C1 NBuild dama kuma kamar yadda aka sani cewa shi N-build training akewa mutane kuma yawanci masu secondary school ne koh kasa da haka suke samun wannan daman don suma suci gajiyar shirin kar a barsu a baya.
0 Response to "Labari Mai Daɗi Ga N-Build, Npower Batch C Stream 1"
Post a Comment