Ko Babu Abinci Zan Zauna Inhar Nasamu Irin Wannan Namiji - Inji Wata Budurwa
Tuesday, February 15, 2022
Comment
Ko Babu Abinci Zan Zauna Inhar Nasamu Irin Wannan Namiji - Inji Wata Budurwa
Wasu Daga Cikin sharhin samari a shafukan sada zumunta na facebook
Taje agadas gasu nan kamar jamfa a Jos ...kyauta ze biyo ta dama an gaji dashi a gidan su Babu aikin yi. - Ahmad Kwari
Kalaman ka kaman ninka maza kuzo kuga wife material dan karku dauko kara da kiyashi Shiyasa akeson ka aure wacce tasan abunda takeyi wacce tasan manufar aure shi duk auren da akayishi don kyau ko dukiya yana nuna maka dazaran wadannan dalilan sun kau tau tabbas badaku iya kasan cewa tare ba Dan haka muke fatan Allah yabamu mata nagari masu son mu don Allah badan dukiya ko kyau kadai ba - Zaid Sani Abubakar
Karya kike meza'ai dakyau ba biyan bukata ? Indai namiji ne baki duniya ne - Malama Aisha Golden
Menene ra'ayinku akan wannan matar?
0 Response to "Ko Babu Abinci Zan Zauna Inhar Nasamu Irin Wannan Namiji - Inji Wata Budurwa"
Post a Comment