Hukumar N'power sun kara daukan sabbin ma aikata masu taken N'power batch C kashi na biyu 2
Hukumar N'power sun kara daukan sabbin ma aikata masu taken N'power batch C kashi na biyu 2
Dama dai kamar yadda aka sani hukumar hukamar zata dauki ma aikata guda million daya ne wannan karon wato a batch C kenan dama akwai wanda suka gama wato batch A da kuma B
Sannan aka dauka sabbi yan batch C1 wanda aka dau kimanin mutum dubu dari biyar da yan kai saura dubu dari hudu da wani abu
Toh yanzu sun fara daukan batch C2 wato sauran da ya rage basu daukabah na batch C kenan mutum dubu dari hudu da wani abu
Don haka idan kasan ka cike kaje kashiga shafin nan https://nasims.gov.ng/login kasa email da password naka kayi login domin dubawa ko kasamu
Kana shiga zaka duba gefe inda aka rubuta verification saika taba anan zakaga koh ka tsallake wannan matakin zuwa mataki na gaba inda kuma baka samu shiga ba zaka gani a wannan wurin insha Allah
kamar yadda waccan yake idan kasamu ana bukatan kaje kayi thumb print
Don haka abu mafi sauki kaje cafe wato shagin computer mafi kusa da kai domin suma wannan aikin cikin sauki.
Allah ya bada sa a
0 Response to "Hukumar N'power sun kara daukan sabbin ma aikata masu taken N'power batch C kashi na biyu 2"
Post a Comment