-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

A cewar NMFB, Sabbin  masu nasara na TCF HOUSEHOLE & SME& AGSMEIS sun fara karɓa amincewa

A cewar NMFB, Sabbin masu nasara na TCF HOUSEHOLE & SME& AGSMEIS sun fara karɓa amincewa

A cewar NMFB, Sabbin  masu nasara na TCF HOUSEHOLE & SME& AGSMEIS sun fara karɓa amincewa



Nirsal microfinance bank 

Tun da farko dai hukumar ta sanar da masu neman mara kudin ruwa

cewa kada su sanya hannu kan takardar karbar kadarorin kadarorin ko kaya ko kuma takardar shaida har sai sun tabbatar da cewa kayan da suka nema tun farko sun yi daidai da abin da ake kawowa

A cewar NMFB, Sabbin  masu nasara na TCF HOUSEHOLE & SME& AGSMEIS sun fara karɓa amincewa

Ga wadanda suka sami matsala ta rashin Reference Number 

Wayenda layinsu yafadi  kada Ku damu Ku natsu Ku kwantar da hankalinku ga yanda zakuyi 

Idan kun shiga ta link Dinnam

https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold

sai Ku shiga Returning zakuga waje guda uku 

Na farko Suna bukatar kasanya BVN dinka

Na biyu kuma sunan Ka na Karshe

Na uku Kuma TCF numba

 Baruwan ka Dana karshe 

Misali 

Na farkon

Sunanka aliyu umar to wajen sunan

 karshen umar zaku Sanya

idan kuma Sunanka aliyu isa Ibrahim

To kusani Sunan da kake amfani dashi amatsayin Surname shine na Karshen ba Others name ba.

Waninma ba sai kasaka

Sunaba shidakansa zaifito

Da sunam

Hakama bangaren mata 

KuSani

Bayan kun gyara bayanamku Sai kujira 

Kira daga

 vendors dinku


Amman wayenda suke tare da layinsu kada sudamu zaa sake turamusu lokacin 

Da sukaga tsakon approved 


Nirsal microfinances

Suna Kara muku albishir ga wayenda suka cika

Zasu ciga da tura muku approved 

Ga wayenda basu samuba approval ba nam da lokaci kadan 


Ga masu 

Tambaya link 

Na binckikem

Accepting na offer

Idan kaga ya rugutamaka

Not been approved 

Kusani kune next approved 

Sme

 Click https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfsmeofferletter /TCENl(rfrcs n) to accept 


Household 

Click https://nibloans.nmfb.com.ng

Lnoninterestlendingtcfhouseholdo

fferletter/TCENI (rfrcs n) to accept

Allah yabbatar mana da alkhairi 

0 Response to "A cewar NMFB, Sabbin masu nasara na TCF HOUSEHOLE & SME& AGSMEIS sun fara karɓa amincewa"

Post a Comment