Wannan fa ba Non-Interest Targeted Credit Facility [Household] Ba Ne Covid-19 Targeted Credit Facility (TCF) Ne: Anci Gaba Da Approval, Duba Shafin Yanar Gizo Da Kuma Matakanda Zakuyi Amfani Dasu Domin Dubawa
Wannan fa ba Non-Interest Targeted Credit Facility [Household] Ba Ne Covid-19 Targeted Credit Facility (TCF) Ne: Anci Gaba Da Approval, Duba Shafin Yanar Gizo Da Kuma Matakanda Zakuyi Amfani Dasu Domin Dubawa
Wadannan Sune Matakai Guda Uku Wadanda Idan Allah Yasa Anyiwa Mutun Approved Zai Gani.
Duk Wanda Yayi Validated Din BVN Dinsa Matukar Allah Yasa Yasamu Wannan Rance Hakane Zai Gani, Na Farko da Zarar Kayi Validated BVN Dinka Zai Nuna Maka Haka Zai Nuna Maka Bayanan Bankinka Sunanka da Kuma Adadin Kudin da Ankayima Approved
Bayannan Kuma Mataki na Gaba Za'ace Kasaka Sunan Bankinka da Kuma Account number Dinka Daganan Sai Kayi Submit
Idan Kayi Submit Zai suce Maka Success! Bank Has been Updated idan Ya Nuna Maka Haka Saukar Kudi Kawai Zaka Jira akowane irin lokaci
Amma Kuma Wasu Account Dinsu Baya Daukar Kudin da Ankayi Masu Approved Don Haka Kudin Bazasu Sauka Acikin Account Dinsuba Har sai Sunyi Update Dinsa, Abin Nufi Sai Sunje Banki Sun Fadada Account Dinsu Sun Kara Masa Girma ta Hanyar Zuwa da Voter's Card ko National i'd Card a Banki Domin Karawa Account Din Girma
Amma Kuma Duk Wanda Allah Yasa Yasamu Anyi Masa Approved to Ya Natsu Wajan Cika Bayanansa na Banki Domin Gudun Kuskure
Don Haka Allah Yasa Mudace Da Alkhairi.
0 Response to "Wannan fa ba Non-Interest Targeted Credit Facility [Household] Ba Ne Covid-19 Targeted Credit Facility (TCF) Ne: Anci Gaba Da Approval, Duba Shafin Yanar Gizo Da Kuma Matakanda Zakuyi Amfani Dasu Domin Dubawa"
Post a Comment