Shi Kadai Ya Fito Da Irin Wadannan Tsare Tsaren A Gwamnatinsa Domin Amfanar Talaka, Wanne Kataba Samu Aciki?
Shi Kadai Ya Fito Da Irin Wadannan Tsare Tsaren A Gwamnatinsa Domin Amfanar Talaka, Wanne Kataba Samu Aciki?
1. Tallafin COVID19 na Household
2. Tallafin COVID19 na SME
3. Tallafin AGMEIS
4. Tallafin COVID19 na Non Interest na household
5. Tallafin COVID19 na non interest na SME
6. Tallafin COVID19 na non interest na AGMEIS
7. Tallafin noman shinkafa na RIFAN
8. Tallafin noman Alkama
9. Tallafin siyan Taki na hukumar Sabo Nanono
10. Tallafin Tradermoni
11. Tallafin Market Moni
13. Tallafin Survival Fund
14. Tallafin Registration din Company kyauta na CAC
15. Tallafin SMEDAN
16. Tallafin Conditional Cash Transfer
17. Tallafin Rapid Respond Register Wanda yanzu haka ake turawa mutane 5,000 duk wata tsawon Shekara
18. Shirin N-POWER
19. Tallafin N-YIF
20. Shirin Special public workers SPW
21. ANCHOR BORROWER
22. GEEP PROGRAM
Wadannan Tallafin dana lissafo direct yake zuwa wajen Malam Talaka dan uwana.
Nasan ko rabi ban fadaba, Dan Allah Ku tunamun sauran Idan kun sansu.
0 Response to "Shi Kadai Ya Fito Da Irin Wadannan Tsare Tsaren A Gwamnatinsa Domin Amfanar Talaka, Wanne Kataba Samu Aciki?"
Post a Comment