Masu Neman Tallafin SEIFAC Zasu Dara: Yadda Zaka Karbi ATM Card Naka Domin Cin Gajiyar Tallafin SEIFAC
Masu Neman Tallafin SEIFAC Zasu Dara: Yadda Zaka Karbi ATM Card Naka Domin Cin Gajiyar Tallafin SEIFAC
Kungiyar sun titar da sanarwan zasu fara rabawa membobinta katin ATM dinne bayan da sukayi meeting na general na coordinators nasu dukka dake fadin kasannan gabadaya.
Kuma za a fara raba katin daga yau Monday 31 ga watan daya 2022 zuwa 21 ga watan February wato watan biyu kenan na shekarar 2022 insha Allah
Sannan duk wani members da zasuje karban wannan katin annaso su tafi da naira dari biyar 5 hundred naira 500
Sannan akwai wasu jahohi da ba a kammala nasu ba saboda haka nasu sau batch na biyu waddan jahohi sune
Gombe
Sokoto
Borno
Abia
Inugu
Rivers
Delta
Anambara
Imo
Da kuma ebonyi.
Su sai second batch za a fara raba musu
Sannan in zakaje karba zaka tafi da kafin I'D card naka saboda ya zama shaida sannan ka tafi da nair dari biyar kamar yadda muma fada tun farko
Sannan kowa zaije local government offices na seifac dinne koh kuma wurin agent nadu domin ya karbi katinsa.
Allah yabada sa a
0 Response to "Masu Neman Tallafin SEIFAC Zasu Dara: Yadda Zaka Karbi ATM Card Naka Domin Cin Gajiyar Tallafin SEIFAC"
Post a Comment