Labari Mai Daɗi Ga Waɗanda Suka Cike Rancen Kuɗin Noma Na SEIFAC, Daure Ka Karanta Idan Ka Cike
Labari Mai Daɗi Ga Waɗanda Suka Cike Rancen Kuɗin Noma Na SEIFAC, Daure Ka Karanta Idan Ka Cike
Allah ya zabe ka cikin milliyoyin mutane wanda suka nuna sha'awar su ta zama mamba kungiyar manoma ta #SEIFAC, an bude maka account Heritage Bank Plc ance kaje ka saka mafi karancin kudi 2k acikin asusun, kake sakawa kana biyewa mahassada da yan bakin cikin suna hure maka kunne suna gaya maka cewa Scemmer ne.
Ina mai baka shawara ya kai dan uwa na, kaji kayi kokarin sanya naira dubu biyu acikin asusun heritage wannan wata dama ce da Allah ya baka, ban sani na ko ka fahimci hakan, ina mai tabbatar maka da cewa Seifac cbn loan gaskiya ne babu yaudara acikin ta, ita 2k din nan da Zaka sanya za'a baka ATM card.
Wasu sun nuna sha'awar su ta shiga wannan kungiyar ta #SEIFAC baa bude musu account ba saboda bayanin da suka sanya lokacin neman wannan rance basu inganta ba.
•Inda SEIFAC yaudara ce da duk wanda ya nema sai an bude mishi asusu.
•inda SEIFAC yaudara ce da ba za'a hada baki da Heritage bank ba har ta kai ga an budewa mutane asusu acikin sa.
•inda SEIFAC yaudara ce da ba zaa raba yawan mutanen da zasu ci gajiyar a jahohin dake kasar nan ba.
Yadda zaku tuntubi SEIFAC
Phone: +234-813 238 5944
Email: info@seifac.org
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya
When will disbursement commence?
ReplyDelete