Kalaman Soyayya Masu Saka Nishadi
Thursday, January 6, 2022
Comment
Kalaman Soyayya Masu Saka Nishadi
Masoyiyata zo muyi soyayya idan nasameki ke kadai zanyiwa dawainiyar rayuwa babu jin kunya, mu more son juna har wata nahiya ta san damu/
Zan baki kulawa a tsawon rayuwata indai ina a cikin duniyarnan, ni nashirya kawae kizo muyi soyayyarmu domin mu kaucewa jin kunya/
sae kawae alfahari nakeyi da kinka furtamin kalmar soyayya jina nakeyi tamkar wani sarkinda ke mulkar duniya na tsawo karni dari/
0 Response to "Kalaman Soyayya Masu Saka Nishadi"
Post a Comment