Kalaman Soyayya Masu Saka Farin Ciki
Thursday, January 6, 2022
Comment
Kalaman Soyayya Masu Saka Farin Ciki
Kin kasance hasken farin wata wanda yake haske duniyar masoya dolene masoya suyi alfahari dake/
Soyayya ruwan zuma wadansu sukace ruwan guba, amma ni nasan ruwan zumace domin nashata agurinki/
So takalmin kayane duk wanda yatakashi sae ta wahalardashi, kada kibarni nasha wahala akan soyayya domin zan iya haukacewa sanadiyarki/
Duk wanda baya soyayya ka tambayeshi dameye yake jin armashin rayuwarsa. So sarkine wanda idan ya shigeka zakaji kazamo tamkar sarki./
0 Response to "Kalaman Soyayya Masu Saka Farin Ciki"
Post a Comment