-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kalaman Soyayya Masu Girgiza Masoya

Kalaman Soyayya Masu Girgiza Masoya

Kalaman Soyayya Masu Girgiza Masoya

Kalmar inasonki bata isa gamsarda sakon so gurin masoyiba, ka bautawa masoyinka da duk karfinka, ka sadaukarda kanka gurin mae kaunarka itace hanya mafi sauki gurin isarda sakon so./

Kalmar (so) tafi kowace tsada da kuma hadari wurin furtawa, domin idan kayita abu biyu to daya zae faru ko kasamu kar6uwa ko a.a, allah yasa zan samu kar6uwa a gurinki/

Zan dauki sonki in sakashi a zuciyata xan tarairaiyeki kamar sabon kwae, domin soyayyarki tafi karfin kujerar mulki a gurina/

Ni nazo gunki domin soyayyata in baki daure a fagen so kice kinza6eni daga wannan ranar dani da duk abunda da mallaka sun zama naki.

3 Responses to "Kalaman Soyayya Masu Girgiza Masoya"