Kalaman Soyayya Masu Daɗi Da Ratsa Jiki
Thursday, January 6, 2022
Comment
Kalaman Soyayya Masu Daɗi Da Ratsa Jiki
Rayuwa ba masoyi tamkar motarda batada direbace kenan bazata taba motsawaba./
A rayuwa Babu abunda yakae zama da masoyi dadi domin so wani tsirone dayeke fitowa a zuciya wanda bayada mae girbeshi./
Kaso asoka shine so, domin son maso wani shi ake kira koshin wahala./
Da za.a lamuncewa kowace rai ta kasu gida 2 to tabbas ke zan bawa rabin tawa in zauna da rabin domin ki kasance mae nisan kwana fiye da ni./
babban burina duniya babu kamar a mallakamin ke a matsayin matata ta sunnah wannan shine abunda nafi bukata a rayuwata nan gaba.
0 Response to "Kalaman Soyayya Masu Daɗi Da Ratsa Jiki"
Post a Comment