-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kalaman Soyayya Masu Dadi

Kalaman Soyayya Masu Dadi

Kalaman Soyayya Masu Dadi

Kowanne haske iyakar sa haska duhu, amma zahirin haske babu kamar hasken soyayyah, domin hasken soyayya ya haske duniyane, duk gurinda ka shiga zaka tarar ana soyayyah./

Duk cikin cutuka bayan ciyon mutuwa babu abunda yakae ciwon so zafi da azabtarwa, kece maganin wannan cutar kitaimakamin da maganinta domin nasha na warke./

Duk zuciyarda takeyin soyayya zaka sameta tasan abubuwa guda2 tasan dadin haduwa kuma tasan zafin rabuwa da masoyi./

Rayuwata naga "yan mata dadama amma banga kamarkiba wurin kyau, kwalliya, tsari,  tafiya, da duk abunda diya mace take nema domin ta burge namiji kin kai makurar komai.

Aduk duniya babu yarinyarda ta kaiki a gurina domin irin soyayyarda kike nuna min, shiyasa nake jinki tamkar wani bangare najikina (hubbina)./

Hasken rayuwata kece, haka duhun zuciyata kece muso juna domin murayu tare har abada./

A duniya ba abunda yakai soyayyah rikitarda mutum takan mayarda kae tamkar wanda aljanu suka shaafa akan rikicewa, dan allah kiyimin so na gaskiya domin gujewa fadawa wannan halin./



1 Response to "Kalaman Soyayya Masu Dadi"